AZUMI

AZUMI

Paquete:
com.sadiksalihu.azumi
Descargas:
10K
Tamaño:
1.1 MB
Requiere android:
2.2 y versiones superiores
Actualizado:
5 de ago de 2016
20
Ultima versión:
1.0
Años:
Todo el mundo
Descarga

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da AZUMI a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.

Comentarios

Similares

Aplicaciones de ABUBAKAR SADIK SALIHU